Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Yayin da al'ummar Najeriya ke kokawa saboda tsadar rayuwa, wasu magidanta sun dauki matakin tserewa daga gidajensu saboda gudun daukar dawainiyar iyalinsu.
Yayin da ake zanga-zanga kan tsadar rayuwa da ake ciki a Najeriya, Farfesa Farooq Kperogi ya yi gagarumin gargadi ga Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
A wani yunkuri na dakile hare-haren da 'yan bindiga ke kaiwa wasu garuruwa a jihar Filato, Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da kafa wani sansanin sojoji a jihar.
Herbert Wigwe, shugaban bankin Access Holding, mutum ne da ba za a taba mantawa da shi ba a matsayin daya daga cikin ma’aikatan banki mafi shahara.
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A Zango, ya bayyana cewa yana samun kulawar likita kan cutar damuwa da ke damunsa. Ya ce sai da ya dunga jan baya.
A ranar Lahadi, 11 ga watan Fabrairu ya kamata a daura auren mataimakin Bursar na jami'ar jihar Kwara, Ayuba Olaitan, wanda ya rasu yayin kallon wasan Najeriya.
Hukumar da ke karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci a jihar Kano ta kai samame rumbun ajiyar masu boye kayan abinci domin haifar da tsadar kaya a kasuwa.
Jones Arogbofa, Birgediya Janar mai ritaya a rundunar sojin Najeriya wanda ya yi aiki a matsayin shugaban ma’aikatan tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya rasu.
Wata Baturiya wacce ke matukar son shan garin kwaki ta yi fice bayan wani bidiyo da ke nuno yadda take hada garin ya yadu, ta fi son shi fiye da dafaffen abinci.
Aisha Musa
Samu kari