Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Kwaliyyar ban al’ajabi da wata amarya ta yi a ranar aurenta ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. A cikin bidiyon, an gano angon na kallonta yayin da ta sha hoda.
George, ‘dan achaba, ya fada tarkon son kwatomarsa Catherine Thomas, duk da tazarar shekaru masu yawa da ke tsakaninsu. Masoyan sun bada labarin soyayyarsu.
A yayin karo tsakanin Najeriya da Afrika ta Kudu a wasan kusa da karshe na gasar cin kofin Afrika, AFCON, akalla ‘yan Najeriya biyar ne suka mutu saboda zullumi.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya tuna haduwarsa da wani dan Obidient a yayin wasan Najeriya da Afrika ta Kudu.
Shugaba Bola Tinubu ya karfafawa 'yan Najeriya gwiwa akan su ci gaba da kyautata zato akan kasarsu, yana mai nuna ga muhimmancin yin hakan wajen samun ci gaba.
Babban jigon jam’iyyar APC a jiha Delta, Cairo Ojougboh, ya yanke jiki ya mutu yayin kallon wasan kwallo tsakanin Najeriya da Afrika ta Kudu a gasar AFCON 2023.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Kashim Shettima ya taya ‘yan Super Eagles murna bayan nasarar da suka samu kan Afrka ta Kudu a gasar AFCON 2023 a ranar Laraba.
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS), ta tabbatar da kama wani mai fataucin mutane tare da da ceto wasu mutum uku a hanyarsu na tsallaka boda zuwa Libya.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), ta bugu ruwan cikin Abubakar Ahmad Sirika, kanin tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Abubakar Sirika.
Aisha Musa
Samu kari