Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Daniel Bwala, kakakin kamfen din Atiku Abubakar ya shawarci Shugaban kasa Bola Tinubu da kada ya nada yan siyasa a wasu manyan mukamai kamar su NSA da sauransu.
Zanga-zangar da kungiyar kwadago ke shirin yi kan cire tallafin man fetur da Shugaba Bola Tinubu ya yi ya hadu da gagarumin tangarda gabannin ranar Laraba.
Wata yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya kan matsalar da take fuskanta a gidan aurenta. Ta ce mijinta na shekaru 15 ya fada masa cewa ita ba ajinsa bace.
PDP ta fara ganin haske yayin da fusatattun gwamnoninta suka nuna shirinsu na yin sulhu da Atiku da sauransu amma Dino ya gindayawa Seyi Makinde sharadi 1.
Akwai sabon rikici da ya kunno kai tsakanin tsohon gwamnan APC da sabon gwamnan PDP a jihar Zamfara inda Lawal ke ci gaba da kwancewa Matawalle zani a kasuwa.
Bayanai sun billo daga ganawar da aka yi tsakanin Atiku Abubakar, wanda ya riki tutar PDP a zaben 2023, Seyi Makinde, magajin Wike da sauran shugabannin PDP.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun farmaki garin Imande Mbakange da kewaye a karamar hukumar Katsina-Ala, jihar Benue inda suka kashe mutane da dama.
Tanko Al-Makura ya bayyana cewa ya janye karar da ya shigar gaban kotun zaben majalisar dokoki da ke garin Lafia saboda samar da zaman lafiya a jihar Nasarawa.
Kungiyar binciken kwakkwafi na Africa Check ya yi watsi da ikirarin cewa dan shugaban hukumar zabe, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya hankace a kasar Saudiyya.
Aisha Musa
Samu kari