Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, ya caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan cire tallafin mai ta wannan yanayi nasa.
Tsoffin sanatocin APC sun bukaci masu neman takarar shugaban majalisar dattawa da su marawa Sanata Godswill Akpabio, dan takarar da jam’iyyar ta tsayar baya.
Tsohon gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya goyi bayan Shugaban kasa Bola Tinubu ya dauka na cire tallafin man fetur, cewa ba abu mai sauki bane shugabancin Najeriya.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga sake duba mafi karancin albashi don inganta rayuwar yan Najeriya cewa shine abu mafi muhimmanci a yanzu.
Jami'an hukumar EFCC sun tsare tsohuwar ministar harkokin mata, Pauline Tallen, da tambayoyi kan zargin karkatar da wasu makudan kudi da ya kai naira biliyan 2.
Gwamnatin jihar Zamfara ta yi karin haske kan labarin da ke yawo a soshiyal midiya cewa gwamnan jihar, Dauda Lawal, ya ayyana naira tiriliyan 9 a kadarorinsa.
Matashiyar budurwa ta caccaki wani fasinja wanda yake ta tusa da gurbata iskar da mutane ke shaka na tsawon awanni hudu yayin tafiya daga Lagas zuwa Casablanca.
Yan Najeriya sun yi martani a kan wani bidiyo na tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yana mike kafa a gidansa da ke Daura, Jihar Katsina bayan mika mulki.
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta sanar da cewar mambobinta za su shiga yajin aikin gama gari daga ranar Laraba, 7 ga watan Yuni kan cire tallafin man fetur.
Aisha Musa
Samu kari