Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da waus manyan ayyuka a jihar Kano inda zai kai ziyarar kwanaki biyu a mako mai zuwa. Kwamishinan jihar ya sanar.
Dakarun sojin Najeriya sun yi ruwa wuta kan 'yan ta'adda da suka kai musu harin kwantan bauna a Borno. Sun halaka da yawa cikinsu, wasu suka arce da raunika.
Wata kotun da ke zama a jihar Kaduna ta bukaci hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, da ta hanzarta mika Tukur Mamu gaban kotu idan an kama shi da waani laifi.
Bidiyon wata mahaukciya da wani mai shago na kokarin jera kayan shagonsa ya birge jama'a. Sun dinga hira tamkar masoyan juna da suka dade da sanin juna a baya.
Wani sabonn ango mai suna Idris Almustapha Daja ya sanar da mutuwar amaryarsa bayan kwanaki 11 kacal da shan shagalin aurens. Zukatan jama'a sun girgiza sosai.
Ma'aikatan NAHCO a Najeriya sun fada yajin aiki a safiyar Litinin inda suka hana jirage sauka da tashi a filin jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Legas.
Wasu matasa biyu masu shekaru 17 da 27 sun rasa rayukansu bayan sun shiga gyara wata sokaway da ke tsakar kasuwar Sabon Gari a karamar hukumar Fagge ta Kano.
Jam'iyyar PDP ta wanke wurin da Bola Ahmed Tinubu, 'dan takarar shugabancin kasa na APC suka yi kamfen a jihar Jigawa. Sun ce sun wanke mugun mulki da najasa.
Bayan kasa da sa'o'i 72 da fita daga jam'iyyar APC tare da ajiye mukamin daraktan kungiyar kamfen din Tinubu, Naja'atu Muhammaad ta ziyarci Atiku Abubakar.
Aisha Khalid
Samu kari