Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Ana tsaka da rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP, gwamnan Rivers, Nyesom Wike a ranar Litinin yace ba zai bar makiyansa a siyasa Ubangiji ya yi maganinsu ba.
An samu wani yaro mai shekaru 14 a fiffiken jrigin sama a Legas baya cikin hayyacinsa. ya bayyana cewa ya gaji da Najeriya kuma so yake ya bar kasar baki daya.
Kasa da watanni 5 da suka rage zaben 2023, 'yan Najeriya zasu damka maokamrsu a hannun 'yan siyasa inda zasu yi zaben shugaban kasa da zai karba ragamar kasar.
Joe Igbokwe, makusancin Bola Ahmed Tinubu, ya bankado abinda Ribadu, tsohon shugaban hukumar EFCC yace gane da tsohon gwamnan jihar Legas yayin da yake EFCC.
Masallata 44 da 'yan bindiga suka sace daga Masallacin Juma'a a Zamfara suna gonakin 'yan bindigan inda suka zuba su suna musu noma a gonakinsu na gero da dawa.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna tace ta damke wasu mutum uku a Maraban Jos da Rigachikun a Igabi ta jihar kan zarginsu da kai wa 'yan bindiga bayanan sirri.
Bashir Machina, dan takarar da yayi nasarar lashe zaben fidda gwani ta kujerar sanata mai wakiltar mazabar Yobe ta Arewa, ya musanta janyewa Sanata Ahmad Lawan.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun yi awon gaba da matafiya 32 a wuraren Ifon dake karamar hukumar Ose ta jihar Ondo suna dawowa ne daga bikin mutuwaa.
Sabuwar dokar jihar Kogi ta kallafa miliyan goma kan 'yan takarar shugabancin kasa a zaben 2023 kafin a barsu saka fastoci da manyan allunan kan titi na kamfen.
Aisha Khalid
Samu kari