Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi ram da wasu matasa 3 bisa zarginsu da safarar miyagun kwayoyi cikin jihar Kano ga ‘yan daba, dukkan matasan 'yan Katsina.
A kalla rayuka bakwai ne aka kashe kusa da wurin zaman sojoji a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina. Miyagun sun kai wa 'yan kasuwa saba'in farmaki a titi.
'Yan bindiga sun kai farmaki har cikin masallaci da ke garin Tella a karamar hukumar Gassol ta jihar taraba inda suka yi garkuwa da masallata hudu suna sallah.
'Yan ta'addan Boko Haram sun harba makamai mai linzami a filin jiragen sama da ke yankin Ngomari a Maiduguri yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke hanya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Alhamis zai ziyarci babban birnin jihar Bornoin ji Gwamna Babagana Zulum. Ya ce 'yan jihar su fito su tarbe shi hannu biyu.
Jami'an 'yan sandan jihar Zamfara sun samo bindigogi takwas bayan kai samame wata maboyar 'yan bindiga da ke kusa da Bayan Ruwa da ke karamar hukumar Maradun.
Wata kotu a Ingila ta umarci Mohammed bin Rashid Al Maktoum, shugaban Dubai,ya biya tsohuwar matarsa, Haya Bint Al-Husseindala miliyan 734 da yaran da ta haifa.
Hukumar Hisbah reshen jihar Kano ta na shan caccaka bayan bayyana shirinta na gayyatar iyayen Shatu Garko, budurwa wacce ta lashe gasar sarauniyar kyau a 2021.
Fusatattun jama'ar jihar Katsina sun mamaye babban titin Funtua zuwa Sheme na jihar Katsina tare da hana ababen hawa wucewa a titin Funtua zuwa titin Gusau.
Aisha Khalid
Samu kari