Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
wamnatin Saudi Arabia sun kara gyara dokoki ga mahajjata a Makkah da Madinah ta hanyar samar da sabbin matakai, wanda aka gabatar wa al'umma a ranar Asabar.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed a ranar Laraba ya yi ganawar sirri da tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a Abeukuta, babban birnin jihar Ogun.
Jimillar mayakan ta'addanci na Boko Haram da suka mika wuya ga sojojin Najeriya sun kai 470. Daga cikin mayakan ta'addancin akwai manyan kwamandoji hamsin.
Wata mata cike da bakin ciki yayin da ta ke rusa kuka ta sanar da yadda tsohon mijinta da mahaifiyarta suka dauka shekaru 15 suna lalata da juna kuma har yanzu.
Jaruma Rahama Sadau ta sanar da cewa ta sadaukar da dukkan cinikin ta na fim din Nadeeya da ake haskawa a sinima ga gidauniyar ta Ray of Hope domin taimako.
Wata kotu da ke zama a kasar Pakistan ta aike wani magidanci zuwa gidan yari sakamakon kara aure na biyu da yayi babu amincewar uwargidansa tare da cin tararsa.
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) sun bayyana goyon bayansu tare da amincewarsu da sabuwar ranar da aka zaben shugabannin jam'iyyar na kasa.
An mayar da gidan marigayi Nelson Mandela katafaren otal a kasar Africa ta kudu domin girmamawa da karrama wanda yayi gwagwarmaya da banbancin launin fatar.
Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama ya ce wasu 'yan siyasa suna kokarin ganin su tarwatsa jam'iyyun PDP da APC, za su kafa wata kafin 2023.
Aisha Khalid
Samu kari