Ahmad Yusuf
10104 articles published since 01 Mar 2021
10104 articles published since 01 Mar 2021
Mai neman kujerar gwamnan jihar Kaduna karkashin inuwar PDP, Isah Ashiru Kudan, ya yi ikirarin cewa sun shawo kan rikitin Atiku da Wike, saura abu guda da NWC
Duk da zangon mulki na gab da karewa, gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, ya amince da naɗin sabbin masu taimaka masa guda Bakwai, an bayyana sunayensu.
A kokarinsa na ganin ya shirya wa fara kamfe, tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, zai gana da yan takarar da suka gwabza a zaɓen fidda gwani
Yayin da ya rage bai fi saura watanni shida ba a fita rumfunan zaɓe, wani Sakatare da mataimakin ma'aji a matakin gunduma sun fice daga jam'iyya APC zuwa PDP.
Wasu rahotanni da muka samu daga yammacin ƙasar Kamaru sun nuna cewa mahukunta sun kama wata budurwa bisa zarginta da yin ajalin mahaifiyar saurayinta da adda
A kokarin rarrashin Wike, masu neman kujerar gwamna katkashin inuwar PDP a jihar Jigawa, Kaduna, Katsina da wasu jihohi 14 sun shiga ganawar sirri da Wike a
Wasu mutane ɗauke da bindigu da ake kyautata zaton 'yan fashi da makami ne sun hari Bankunan UBA, Zenith da First Bank a garin Ankpa dake jihar Kogi ranar Talat
Tsohuwar shugabar majalisar dokokin jihar Edo, Misis Elizabeth Ativie, ya rubuta wasikar zuwa ga shugaban APC, ta sanar masa da cewa ta fice daga APC nan take.
Tsohon ministan wasanni na Najeriya, Mallam Bolaji Abdullahi, ya ce mutanen da basu san meke musu ciwo bane kaɗai zasu sake amince wa jam'iyyar APC a zaɓen 2023
Ahmad Yusuf
Samu kari