Ahmad Yusuf
10081 articles published since 01 Mar 2021
10081 articles published since 01 Mar 2021
Mai neman kujerar gwamnan jihar Katsina a inuwar jam'iyyar APC, Dr. Dikko Umar Radda yace akwai abubuwa da dama da ya kamata a canza su a siyasar Najeriya.
Hukumar shirya jarabawa ta ƙasa NECO ta sanar da sakin sakamakon jarabawa gama sakandire da aka gudanawa a wannan shekarar 2022, inji Farfesa Dantani Wushishi.
Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano a inuwar PDP, Muazu Magaji Ɗan sarauniya, yace babu wata hujja da ta yi nuni da cewa Atiku ya yi alƙawarin ba Wike mataimakinsa.
Gwamnan jihar Ekiti ya gode wa mambobin majalisar zartaswan jiharsa yayin da ake shirye-shiryen miƙa mulki ga sabuwar gwamnati a ranar 16 ga watan Oktoba, 2022.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Adams Oshiomhole, ya caccaki Babachir Lawan da Yakubu Dogara, yace ko ba su jam'iyyar APC zata kai ga nasara a 2023.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Namadi Sambo, ya bayyana cewa duk wani abu da ake bukata Atiku Abubakar na da shi na damƙa masa amanar Najeeiya a 2023
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ƙaryata labarin da ake yaɗa wa cewa ya ayyana goyon bayansa ga Peter Obi na jam'iyyar LP, yace ƙanzon kurege ne mara tushe
A yau jam'iyyar PDP mai adawa da bude babin fara yakin neman zaben shugaban kasa a 2023, sai dai taron ya baɗ baya ƙusa ganin wasu jiga-jigai basu hallara ba.
Yayin da a hukumance hukumar zaɓe ta baiwa jam'iyyu damar fara yakin neman zaɓe daga yau 28 ga watan Satumba, 28, Sakataren LP a Kano ya sauya sheƙa zuwa APC
Ahmad Yusuf
Samu kari