Ahmad Yusuf
10081 articles published since 01 Mar 2021
10081 articles published since 01 Mar 2021
Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke, ɗan takarar gwamnan jihar Katsina a inuwar PDP yace da zaran ya lashe zaɓen 2023, zai fifita tsaron al'umma da kuma manyan ayyukA
Sanata Adamawa ta kudu, Sanata Binos Dauda Yaroe, ya bukaci tsagin gwamna Nyesom Wike su maida takobinsu kube har sai bayan zaɓe sannan a biya musu buƙatunsu.
A ci gaba da kokarin haɗa tawagar yaƙin neman zaɓe mai ƙarko, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa gwamna Masari da Sanata Aliyu Wamakko a cikin tawagar yaƙin zaɓen.
Kwanaki kaɗan bayan fama yaƙin neman zaɓe, yar takarar gwamnan jihar Ogun a inuwar NNPP, Jackie Adunni Kassim, ta raba gari da jam'iyyar bisa zargin cin amana.
Aminu Waziri Tambuwal, gwamnan jihar Sakkwato ya tabbatar da cewa ya ɗauki matakin dakatar da biyan malaman jami'ar jiha albashinsu har sai sun koma.bakin aiki.
Shahararriyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, tace ko kaɗan bata da masanuya kan yadda aka yi sunanta ya shiga tawagar yaƙin neman zaɓen Tinubu a 2023 ta mata.
Masana da kwararri a fannin lafiya sun gargaɗi yan Najeriya su nesanci cin naman mushen dabbatar da ta mutu gabanin a sarrafa ta, akwai cututtuka maau haɗari.
Mai girma shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya amince zai girmama gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, da lambar CON ta ƙasa a ranar 11 ga watan nan.
A shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen dake tafe, Bola Ahmed Tinubu, ya jawo gwamnan jihar Yobe, ya naɗa shi mashawarci na musamman a tawagar yakin neman zaɓe.
Ahmad Yusuf
Samu kari