Ahmad Yusuf
10074 articles published since 01 Mar 2021
10074 articles published since 01 Mar 2021
Rashin zuwa shaida ta karshe da ɓangaren masu shigar da kara suka alkawarta gabatarwa ya kawo tsaiko a shari'ar Geng Quanrong, Ɗan China da ya kashe Ummita.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ganin ta kawar da baki ɗaya 'yan ta'adda don samar da zaman lafiya mai ɗorewa a jihar.
Da safiyar Laraban nan muke samu ya nuka cewa shugaban majalisar dokokin jihar Taraba, Farfesa Joseph Kunini, ya yi murabus daga kan mukaminsa kan dalilai.
Wata Kotun majirtire a jihar Ondo tace ta kama Danladi mai gadi a Apex Group of School, Akure da aikata laifin sata a makarantae ,ta tura shi gidan gyaran hali.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ya faɗa wa ɗan takarar shugaɓan kasa a inuwar PDP cewa zai uya cika burinsa na zama shugaban kasa a Najeriya.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yaba wa manyan malaman Tijjaniya da suka kai masa ziyara har fada yau Talata, yace ya shirya komawa Daura nan da wata 5.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya gana da shugaban majalidar wakilan tarayya, Femi Gabajabiamila, kan wasu muhimman batutuwa da suka shafi sabon tsarin CBN.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya umarci jami'an tsaro su hanzarta sakin yaron da ake zargin ya ci mutuncinsa a kafar sada zumunta, yace haka shugabanci.
A wani babban taro da aka shirya wa malaman makarantun gwamnati da na al'umma a jihar Katsina, sun ce sun hangi haske a bangaren ilimi a jikin Dikko Radda.
Ahmad Yusuf
Samu kari