Ahmad Yusuf
10094 articles published since 01 Mar 2021
10094 articles published since 01 Mar 2021
Bayan tawagar Atiku Abubakar ta gana da Obasanjo, tsagin Gwamna Bala Mohammed sun kara kaimi wajen tallata takararsa a zabrn shugaban ƙasa na 2027.
Okonkwo, wanda ya bar LP kwanan nan ya bayyana cewa har yanzu yana kan bakarsa cewa Tinubu, Atiku da Obi su hakura da mulkin Najeriya a zabe na gaba.
Sarkin masarautar Olugbo a jihar Ogun, Mai Martaba Frederick Obateru Eniolorunda Akinruntanya musanta labarin da ake yaɗawa cewa Allah ya masa rasuwa.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa ba shi da wata alaƙa ta musamman a jarumar shirin BBN, Nengi Hampson, ya musanta raɗe-raɗin ya mata ciki.
Majalisar wakilan tarayya ta bukaci ministan sadarwada hukumar NCC su dakatar da shirin ƙarin kudin kira da sayen data, ta ce akwai bukatar inganta sabis.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya umarci ministocin gwamnatinsa su fito su gaya wa ƴan Najeriya ayyukan da suka yi tun bayan naɗa su a muƙamin.
Gwamnan Kebbi, Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu ya kori sakatarorin ilimi na ƙananan hukumomi 21 da ke faɗin jihar, ya gode da gudummuwar da suka bayar.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce bai kamata ƙasa kamar Najeriya mai ɗumbin aƙbarkatu ta gaza samar da wadataccen abinci da ƴan ƙasa ba.
Kungiyar kwadago ta Najeriya watau NLC ta nuna damuwa kan yadda gwannoni ke barin jihohinsu su tafi Abuja duk da halin ƙuncin rayuwar da jama'arsu ke ciki.
Ahmad Yusuf
Samu kari