- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Wata wasika ta bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta wanda ke nuna gwamnatin jihar Katsina zata fitar da kudi milyan dari biyar don tarban shugaba Buhari.
Diraktan sadarwa na kwamitin kamfen jam'iyyar PDP, Mr Dele Momodu, ya bayyana cewa Tinubu ba Musulmin gaske bane kuma yan arewa ba zasu zabe musulmin boge ba.
A ziyarar da dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya kaiwa sarkin Dutse a jiya nuna goyan banyasa ga dan takarar kuma ya nuna zai iya mulkin Nigeria..
Jirgin yakin neman kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyya All Progressives Congress APC ya yada zango jihar Bauchi don yakin neman zaben APC.
Gwamnan Yobe ya koka kan yadda sabbin kudi basa zagaya a jiharsa sakamakon karanci ko kuma rashin bankuna da suke karanci a jihar ta Yobe dake arewa maso gabas
Kotun jihar Legas dake Ikeja ta yankewa wani bokanizar hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin amfani da almakashi wajen fashi da makami a unguwar Akesan.
Shugaba Buhari zai jagoranci yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihar Bauchi dan tallata dan takararta, tsohon shugaban sojin saman Nigeria, Abubakar Sadiq.
Albishirin yan Najeriya! jiragen ruwa dauka da kimanini litar man fetur milyan dari sun dira tashar jirgin ruwa a Legas daga kasashen waje kuma za'a fara lodi.
Gwamnatin tarayya ta karawa ma'aikatan hukumar kula da kafafen jiragen ruwan Nigeria NPA, sabida kwazon da sukeyi wajen tattara kudin shiga na haraji wato TAX
AbdulRahman Rashida
Samu kari