Abdullahi Abubakar
7333 articles published since 28 Afi 2023
7333 articles published since 28 Afi 2023
Shugabannin kananan hukumomi 18 da ke jihar Edo sun yi Allah wadai da matakin dakatar da su da Gwamna Monday Okpebholo ya yi inda suka ce an saba doka.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Musa Ilyasu Kwankwaso da Injiniya Rabi’u Sulaiman Bichi a hukumar raya kogunan Hadejia-Jama’are a Najeriya.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya yabawa salon mulkin Bola Tinubu awanni 24 bayan sukar tsarin mulkinsa wanda hakan ya jawo ce-ce-ku-ce.
An gudanar da bikin ba da kyautar gwarzon dan wasan Afirka a birnin Marrakesh da ke kasar Morocco inda Ademola Lookman na Najeriya ya yi nasarar lashewa.
Rahotanni sun tabbatar da barkewar rigima tsakanin yan bindiga a karamar hukumar Safana da ke jihar Katsina a jiya Talata inda da dama suka mutu.
Wani malamin makaranta ya ba al'umma mamaki da yake tafiyar kilomita 25 kullum a kan keke domin koyarwa a makarantar sakandare da ke jihar Katsina.
A kokarin inganta darajar Naira a Najeriya, Majalisar Dattawa ta dauki mataki inda ta gabatar da kudiri domin hana amfani da kudin kasashen ketare a Najeriya.
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero ya nuna damuwa kan yadda yan daba suka addabi al'umma wanda yake sanadin rasa rayukan al'umma a jihar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin masu kwacen mota ne sun bindige lakcara, Dr. Fabian Osita da ke koyarwa a Jami'ar Nnamdi Azikiwe a Anambra.
Abdullahi Abubakar
Samu kari