Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya yiwa yan Najeriya iyakan kokarinsa kuma yana sa ran idan ya sauka daga mulki zasu fadi hakan da kansu.
Kungiyar masana'antun Najeriya watau MAN ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta sake tunani kan shirin sanya harajin N10 ga litan lemun kwalba da kayan zaki marasa.
Wata baturiya yar shekara 60 ta bayyana dan Najeriya, Peter, dan shekaru 22 a matsayin masoyin da bata taba haduwa da mai son ta irinsa ba tun lokacin da ta fa.
Abuja - Gwamnatin tarayya ta sanar da karin kudin harajin N10 ga litan dukkan lemukan kwalba marasa bugarwa. Ministar Kudi, Kasafin Kudi, ta bayyana hakan.
RIYADH, SAUDI — Babban Malamin addinin Musulunci, dan kasar Saudiyya, Sheikh Saleh Al-Luhaidan, ya rigamu gidan gaskiya bayan doguwar jinyar rashin lafiya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta samu izinin fara amfani da sabbin jiragen 'Super Tucano' wajen ragargazan yan bindiga masu garkuwa da mutane a fadin tarayy
Bayan shekaru shida da rabi kan karagar mulki, Shugaba Muhammadu Buhari ya nada mutum daya matsayin mai bashi shawara kan harkokin tattalin arzikin Najeriya.
Zamfara - Jami'an yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar ceto daliban Islamiyya ashirin da daya da aka sace a kauyen Kuccheri dake jihar ranar Juma'a..
Hanarabul Abdulmumin Jibrin Kofa ya shirya addu'o'i na musamman domin samun nasarar takarar Bola Tunubu a zaben shugaban kasa a 2023 da kuma zaman lafiya da had
Abdul Rahman Rashid
Samu kari