Zaben fidda gwanin Gwamnan Ekiti na PDP: An fara baiwa hammata iska kan zargin magudi

Zaben fidda gwanin Gwamnan Ekiti na PDP: An fara baiwa hammata iska kan zargin magudi

Ado-Ekiti - Rikici ya barke tsakanin yan jam'iyyar People Democratic Party PDP yayinda ake gab da fara zaben fidda gwanin yan takaran gwamnan jihar Ekiti.

A bidiyon da AIT ta dauka, Wasu 'yayan jam'iyyar sun fara zanga-zanga kan zargin murdiya a jerin sunayen deleget din da zasu jefa kuri'a.

Sakamakon haka wasu suka fara baiwa hammata iska.

Zaben fidda gwanin Gwamnan Ekiti na PDP
Zaben fidda gwanin Gwamnan Ekiti na PDP: An fara baiwa hammata iska kan zargin magudi Hoto: @thecable
Asali: Twitter

Shin kana da labarin da ka/ki ke son an wallafa ma ka/ki? Ka tuntubemu a info@corp.legit.ng!

Kalli bidiyon:

Asali: Legit.ng

Online view pixel