Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Kano - Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya shiga tsaka mai wuya kan yadda siyasar 2023 zata kasance.
Gwamnatin jihar Zamfara ta baiwa iyalan jami'an yan sanda bakwai da yan bindiga suka kashe a jihar kudi N7 million. A baya kun ji yadda yan bindiga suka kaiwa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa hukumar leken asirin kudade a Najeriya NFIU ta gano mutum 96 masu baiwa yan ta'adda kudi, musamman yan Boko Haram da ISWAP.
Yan bindiga masu garkuwa da mutane kimanin 200, sun dira garin Yangayya dake karamar hukumar Jibia a jihar Katsina cikin daren Alhamis, 3 ga watan Junairu, 2022
Dirakta Manajan kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Kyari, ya bayyana cewa bisa ayyukan da sukeyi a masana'antar mai da iskar gas, Najeriya zata fito daga.
Abuja - Majalisar zartaswa tarayya (FEC) ta amince da fitar da N115.4 billion don fadada titin Kano-Kazaure-Kongwalam dake hada jihohiin Kano, Jigawa da Katsina
Hukumar kula da gidajen rediyo da talabijin NBC ta dakatad da haska shirin Idon Mikiya na tashar VisionFM kan laifin tattauna tsawaita nadin shugaban hukumar.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Alhamis zai shilla Addis Ababa, babbar birnin kasar Ethiopia domin halartan taron gangamin gamayyar kasashen Afrika na 35.
Dakataccen shugaban hukumar amsa korai da yaki da rashawa na jihar Kan, Muhuyi Rimin-Gado, ranar Laraba ya shigar da Ganduje kotun ma'aikata kan korarsa da akay
Abdul Rahman Rashid
Samu kari