Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Mai niyyar takarar kujerar shugaban kasa a 2023 kuma tsohon gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayyana cewa dukkanmu muka kashe Najeriya kuma mu zamu.
Wani dan Najeriya mai suna @Letter_to_Jack a Tuwita ranar Laraba, 23 ga Maris, ya bayyana wata budurwa mai suna Ashiru Dupe Adedayo, wacce ta gudu da kudin maig
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya bada izinin saki sama da N14 billion don horas da matasa marasa digiri 500,000 a shirin N-Power na tsawon watanni tara.
Kotu ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan gyara hali ga lauyan bogin da ya je ofishin hukumar EFCC kwanakin baya karbar belin wani wanda ake tuhuma da.
Aso Rock, Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya ce kada a kuskura a bari jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta koma kan ragamar mulki a shekarar 2023..
FCT Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari yanzu haka ya shiga ganawa da gwamnonin jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a fadar shugaban kasa dake Abuja.
Wata 'yar Najeriya mai suna Yvonne Stanley ta bayyanawa ma'abota shafin Facebook yadda Allah ya ceci iyalinta cikin dare yayinda fanka ta fado musu daga sama.
A jawabin da ya gabatar a taron ayyana niyar, Atiku ya bayyana jerin abubuwa biyar da zai mayar da hankali kansu idan yan Najeriya suka zabesa ya zama shugaban.
Abuja - Kungiyar da'awa ta addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a Wa iqaamatus Sunna JIBWIS za ta bude sabon Masallacin da ta gina a birnin tarayya Abuja.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari