Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Kano - A karo na uku, shahrarren Malamin dake tsarin a gidan gyara hali, Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya sake watsi da Lauyoyinsa saboda basu bashi kariya.
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya yi watsi da rahoton cewa ya karbi N200m hannun tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan don saya masa Fom.
Birnin tarayya Abuja - Kungiyar Malaman kwalejin ilmin na Najeriya (COEASU) ta baiwa gwamnatin tarayya kwanai 21 ta cika alkawuranta ko su shiga yajin aiki.
Wani mutumi ya mutu sakamakon bugun zuciya yayinda yake kokarin birne wata mata da ya shake har lahira a bayan gidansa, jami'ai a jihar South Carolina, Amurka.
Kungiyar Malaman makarantun fasaha a Najeriya ASUP ta sanar da cewa ta yanke shawaran shiga yajin aikin gargadi na makonni biyu fari daga ranar 16 ga Mayu, 2022
Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci dukkan ministocinsa da ke son yin takara a zaben 2023 da ke tafe su mika takardan murabus dinsu kafin ko ranar Litinin 16 ga
Daya daga cikin Ministocin dake son gadon Shugaba Muhammadu Buhari kuma karamin Ministan Ilimi, Chukwuemeka Nwajiuba, ya zama mutumin farko da yayi murabus daga
Kano - Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya karbi Fom din takara kujerar Sanata na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta mazabar Kano North
Kungiyar kwallon Olympique Lynonnais dake kasar taka leda a Ligue 1 a Faransa ta sallami dan wasanta, Marecelo, bayan barka tusa a dakin shiryawan yan kwallo.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari