Abdul Rahman Rashid
4519 articles published since 17 May 2019
4519 articles published since 17 May 2019
Damaturu, Yobe - Jami'an hukumar Sojin Najeriya sun damke wani Soja mai suna, Tijjani Aliyu mai lamba 19NA/78/4786 kan laifin daukan makami ba bisa doka ba.
Majalisar kolin kasa (masu mulki da tsaffin shugabanni) ta yafewa tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame da tsohon gwamnan Plateau, Joshua Dariye, dake garkam
Kauna - Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa idan yan Najeriya suka zabesa, zai kawo karshen matsalar tsaro, yunwa, da rashin aikin
Adadin masu neman takara kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC na kara yawaita duk da tsadar farashin kudin Fam din jam'iyyar.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Lahadi, ya tafi birnin Abidjan, kasar Cote d’Ivoire, domin halartan taron majalisar dinkin duniya na yaki da fari da illarta ga
Hukumar lura da wutan lantarkin Najeriya NERC ta bayyana cewa bata bada izinin kara farashin wuta ba tukunna. Shugaban hukumar, Garba Sanusi, yayin hira da mane
Shugaban majalisar kungiyoyin kamfen dan takaran shugaban kasa, Bola Tinubu, Hanarabul Abdulmumini Jibrin ya sanar da fitarsa daga jam'iyyar All Progressives.
Mataimakin shugaban kasa kuma mai niyyar takara kujeran shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana cewa akwai siyasa da yawa cikin lamarin tsaro a kasar.
Gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele, ya yi magana karon farko kan maganar sayan Fam na takara kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari