Dubi hotuna da bidiyon cikin gida, harda gadon da Aliko Gote ke bacci a kai
- Ali Gote jikan gidan Alhassan Dantata ne
- Yafi kowa kudi a Afirka
- Yana ddaukar samari dda yawa aiki, sannan yana kyauta dda saddaqa
Legit.ng ta samo muku hotuna da biddiyo na cikin gidan Alhaji ALIKO DANGOTE, hamshashin biliyoniya da yafi kowanne bakar fata kudi a Afirka, da ma duniya baki daya. Asalinsa dai bakane ne.

Kofar gida kenan a sama

Soro kenan a sama

Dani Tebur, da yake cin abinci da iyalansa

Kichin kenan a sama
DUBA WANNAN: Al'adar kashe yara tagwaye ta dawo, har birinin Abuja
Ofishinsa kenan a cikin gidan a bene

Tsakar gida kenan wato falo

Ga kuma bandakinsa nan a kasa

Yana da gidaje a Kano, Legas, Abuja, da Ingila da ma Amurka.
Bidiyon cikin gidan:
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng