Jihar Zamfara
Dakarun sojojin Najeriya na Operation Hadarin Daji sun samu nasarar ceto ɗaliban jami'ar gwamnatin tarayya Gusau (FUGUS) da ke jihar Zamfara da aka sace.
Ƴan bindiga sun sake kai farmaki cikin tsakar dare a jami'ar gwamnatin tarayya ta Gusau (FUGUS) da ke jihar Zamfara. Ƴan bindigan sun sace ɗalibai guda biyu.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya bayyana cewa gwmanatinsa ba z sti sulhu da ƴan bindiga ba. Gwamnan ya nuna cewa ƴan bindigan ba su mutunta alƙawari.
Jiragen yaƙin rundunar sojojin saman Najeriya sun yi luguden wuta kan miyagun ƴan bindiga a jihar Zamfara. Harin ya ƙona ƴan bindiga sama da 100.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya ƙara kai ziyara jami'ar tarayya ta Gusau kuma ya bada tabbacin cewa za a kubutar da ɗalibai mata da ke hannun 'yan ta'adda.
Gwamnan jihar Zamfara ya sha caccaka daga jigon APC kan yadda ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin tattaunawa da 'yan bindiga a kwanakin nan masu zuwa.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ɗauki nauyin horar da ƙaramin yaron da ya yi barazanar ɗaukar fansar kisan mahaifinsa, ta bai wa mamarsa kuɗin jalin sana'a.
Rundunar Operation Hadarin Daji ta ƙara kubutar da wasu mutane 15 bayan artabu da 'yan bindiga a jihar Zamfara, sun sheke wasu da ciki da yawa yau Litinin.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya soki matakin wasu hukumomin gwamnatin tarayya da ake zargin sun fara zaman sulhu da 'yan ta'adda a jihar.
Jihar Zamfara
Samu kari