Jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi Allah wadai da sace ɗaliban jami'ar gwamnatin tarayya da ke Gusau (FUG) da ƴan bindiga suka yi a jihar.
Bayan sace ɗalibai mata, miyagun 'yan bindiga sun shiga wurin kwanan ma'aikatan gini a jami'ar tarayya da ke Gusau, a jihar Zamfara sun kwace mutane 9.
Rundunar 'yan sanda a jihar Zamfara ta cafke wani da ake zargi da kashe dan jarida Hamisu Danjinga da aka samu gawarsa a bayan gidansa wanda ake zaton sace shi.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi nasarar halaka yan bindiga biyar a jihar Zamfara tare da ceto dalibai da aka yi garku wa da su a jami'ar tarayya ta Gusau.
Wasu 'yan bindiga sun kai farmaki a Jami'ar Gwamnatin Tarayya a Gusau tare da sace dalibai a dakunansu na kwana har guda uku a daren jiya da misalin 3 na dare.
Wasu dalibai sun bayyana cewa mahara sun sace abokan karatunsu mata a ɗakunan kwanansu ta hanyar shiga ta tagogi da silin ranar Alhamis da daddare.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an gano gawar ɗan jaridan nan na jihar Zamfara da ya ɓace babu ɗuriyarsa. An gano gawarsa ne bayan wasu miyagu sun halaka shi.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya bayyana cewa hukuncin da aka ji Kotu ta yanke ranar Litinin ɗin nan ya ƙara tabbatar da inda Zamfara suka karkata.
Kotun sauraran kararrakin zaben gwamna a jihar Zamfara ta tabbatar da Gwamna Dauda Lawal Dare a matsayin zababben gwamna inda ta yi watsi da korafin Bello Matawalle.
Jihar Zamfara
Samu kari