Jihar Zamfara
Masana a harkokin tsaron Najeriya sun ba da shawarar a rika yin taka tsan-tsan a wajen batun yin sulhu da 'yan ta'addan da ke kashe bayin Allah a kullum.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro, sun yi raga-raga da 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa a farmakin
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa ana samun nasarori sosai a yakin da ake yi da 'yan bindiga a jihar. Gwamnan ya ce hare-hare sun ragu.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda masu yawa tare da jikkata wasu da dama.
Babban hafsan tsaron ƙasar nan, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa dakarun sojoji sun matsawa ƴan ta'adda lamba a jihar Zamfara, sun kashe wasu.
Rundunar sojojin Najeriya sun bayyana nasarar hallaka wasu mugayen yan ta'adda da su ka addabi mazauna Arewacin kasar nan, musamman jihar Zamfara.
Rahotanni sun tabbatar cewa dan ta'adda, Bello Turji da Sani Black sun tsere saboda kai farmakin sojoji kan ‘yan bindiga a dazukan jihar Zamfara.
Dakarun Operation Fansan Yamma sun kashe Kachalla Na Faranshi a dajin Zurmi. Na Faranshi ya shahara wajen safarar makamai da kai hare-hare a Arewa maso Yamma.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa dole ne makarantu su dauki matakan kariya da tsira daga gobara idan ta afku don ceton rayukan yara.
Jihar Zamfara
Samu kari