Jihar Zamfara
Wani dan majalisar wakilan Najeriya a jihar Zamfara ya kaddamar da aikin gyaran makabartu. Ya bayyana cewa hakan yana da muhimmmanci ko a addini.
Yayin da ake maganar haɗaka da Bello Turji, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya bayyana damuwa kan yadda ta'addanci ke kara ta'azzara musamman a yankin Arewa.
Jagoran 'yan ta'adda, Bello Turji ya sanar da ajiye makamai bayan zaman sulhu da aka yi da shi a Zamfara. Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah ne ya sanar da haka.
Rahotanni daga garin Moriki da ke ƙaramar hukumar Zurmi a jihar Zamfara sun nuna cewa ƴan bindiga sun sace mata matasa da suka fito samo itacen girki.
Babban malamin Musulunci a Kaduna, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya sake bayyana damuwa kan ta'addanci yana mai jaddada yin sulhu da su Bello Turji.
Hukumar NiMet ta yi hasashen karuwar ruwan sama da ambaliya a Arewa, yayin da ta ce za a samu fari a Kudu. Ta ce za a samu sanyi mai cutarwa da safiya da dare.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba a jihar Zamfara. Sun kuma sace wasu ahanu.
Jami'an 'yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar yin raga-raga da 'yan bindiga. 'Yan sandan sun hallaka miyagu takwas bayan sun yi musu kwanton bauna.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da matan da suka shiga cikin daji neman itace. Jami'an tsaro sun fara kokarin ganin sun kubutar da su.
Jihar Zamfara
Samu kari