Jihar Zamfara
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi wa mutum 38 yankan rago bayan sace su a jihar Zamfara. An sace mutanen ne a karamar hukumar Kaura Namoda.
Yan bindiga sun kashe wasu daga cikin mutane fiye da 50 da suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya duk da karbar miliyoyin kudin fansa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an birne marigayi Sarkin Gusau, Alhaji Ibrahim Bello a makabartar jama'a bayan yi masa jana'iza jim kadan bayan sallar Juma'a.
A watan Yulin 2025, sarakuna uku daga jihohi daban daban a Najeriya sun riga mu gidan gaskiya, ɗaya daga ciki shi ne Sarkin Gusau, Ibrahim Bello.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura sakon ta'azziya kan rasuwar Sarkin Gusau, Dr Ibrahim Bello wanda ya rasu a safiyar ranar Juma'a bayan fama da jinya.
Za a gudanar da sallar Jana’iza ga marigayi Sarkin Gusau, Alhaji Ibrahim Bello, da misalin karfe 2:30 na rana a babban masallacin Juma’a na Gusau.
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi alhini da ta'aziyyar marigayi Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello, wanda ya cika yau Juma'a.
Marigayi Dr Ibrahim Bello ya shafe shekara 10 a kan mulki bayan zama Sarkin Gusau a 2015. Ya rike mukamai da dama ciki har da aikin koyarwa kafin sarauta.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya tabbatar da rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Mai Martaba Dr. Ibrahim Bello da safiyar ranar Juma'a, 25 ga Yuli, 2025.
Jihar Zamfara
Samu kari