Yakin Biyafara
Ka san Jihohin da Biyafara za ta dauka idan an raba kasar nan
Har yanzu wasu na kokarin ganin an raba kasar nan. Wasu na neman kasar Biyafara mai zaman kan-ta. A dalilin haka ne aka gwabza yakin basasa shekaru 50 baya.
Wani yaro ya kera wata babban mota (Hotuna)
Wani yaro ya kera wa ‘yan Biyafara babban motar daukar mai fetur. Motar wanda ya kera a matsayin hasalin babban mota da launuka na tutar 'yan asalin Biyafara.