Yakin Biyafara
Breaking
Jayayya akan yancin Biyafara ya janyo mutuwar dan Najeriya a Indiya
Yakin Biyafara: Obasanjo ya watsa ma Ojukwu da Gawon kasa a idanu
Tsohon shugaban kasar Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa dukkan jami’an da suka fara yakin basasan Najeriya na 1967 sun kasance masu butulci.
Bai dandara ba: Dole a raba Najeriya-Inji Jagoran Biyafara Kanu
Nnamdi Kanu yace dole a raba Najeriya babu gudu-ba ja da baya. Kanu na neman kasar Biyafara mai cin gashin kan-ta. Duk da ya sha matsa har yanzu bai fasa ba.
Ka san Jihohin da Biyafara za ta dauka idan an raba kasar nan
Har yanzu wasu na kokarin ganin an raba kasar nan. Wasu na neman kasar Biyafara mai zaman kan-ta. A dalilin haka ne aka gwabza yakin basasa shekaru 50 baya.
Yakin Biyafara
Samu kari