UNIMAID
Hukumar Jami’ar ta Maiduguri ta tabbatar da aukuwar gobarar, inda ta bayyana cewa wutar ta tashi ne sakamakon girkin da wata daliba ke yi a dakin kwanansu.
Daliban jami'ar Maiduguri na cikin jimami da alhini sakamokon tashin gwauron zabi da kudin makarantarsu yayi. Dabo FM ta gano cewa, a ranar Talata, hukumar gudanarwar jami'ar Maiduguri ta fidda sabon jadawalin kudin makarantar...
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno, a ranar Litinin, 1 ga watan Satumba, ya ziyarci jami’ar Maiduguri, kwana daya bayan yan ta’addan Boko Haram sun yi yunkurin kai hari a makarantar.
Legit.ng ta ruwaito a yanzu haka UNIMAID, kamar yadda aka saba kiranta ta samar da gwamnoni a Najeriya guda biyar, ma’ana tsofaffin dalibai wadanda suka yi karatun digiri a jami’ar, kuma a yanzu sun zama gwamnoni.
Farfesan yace tun a shekarar 2010 ya fara gudanar da wannan bincike na gano maganin cutar daji, wanada a yanzu haka yace binciken ya kai wani matakin da za’a iya fara amfani dashi akan dabbobi, daga bisani kuma akan mutane.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito bankin ta sanar da haka ne a yayin babban taron kasashen duniya akan yaki da Boko Haram dake gudana a birnin Berlin, babban birnin kasar Jamus tun daga ranar Litinin zuwa Talata 4 ga watan Satumba.
NAIJ.com ta ruwaito haidimin Ministan akan kafafen watsa laabru, Israel Ibeleme yace tattaunarwa da ake gudanarwa a yanzu haka a Geneva, da kuma shawarwarin da za’a yanke a can, zasu taimaka matuka wajen ganin gidauniyar ta amfani
Za ku ji cewa Aisha Muhammadu Buhari ta samu karin matsayi. An ba Matar Shugaban kasa Buhari wani muhimmin mukami a Najeriya ne jiya. Majalisar Dinkin Duniya ta sa Aisha Buhari wani babban baiki na yaki da kanjamau.
Malaman jami’ar Maiduguri uku da mace daya da yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suka saki kwanan nan sun gana da shugaba Muhammadu Buhari a fadan shugaban kasa da ke Abuja. Wadanda ke ganawa da shugaba Buhari