Wasar Kwallo
Dan uwan fitaccen tsohon dan wasan Barcelona, Dani Alves ya karyata labarin cewa kaninsa ya kashe kansa a gidan yari bayan yanke masa hukunci a kasar Spain.
Mai horas da 'yan wasan Najeriya Super Eagles, Jose Peseiro, ya kammala aikinsa a matsayin mai kocin ƴan kwallon ƙasar nan bayan kwantiraginsa ya kare jiya Alhamis.
Ba Paul Pogba ne na farko a harkar kwallon kafa da ya taba amfani da sinadaran karin kuzari ba, akwai wasu ‘yan wasan kwallon da aka taba kamawa da irin laifin.
Hukumar kwallon kafa ta kasar Saudiyya ta dakatar da dan wasan kungiyar Al Nassr, Cristiano Ronaldo kan nuna rashin da'a yayin wasa a karshn mako.
A tsawon lokaci, an samu wasu 'yan wasan kwallon kafa da aikata laifuka daban-daban a wajen wajen filin wasa kuma an yanke musu hukunci bisa doka.
An shiga jimami yayin da tsohon dan wasan kasar Jamus da Bayern Munich, Andreas Brehme ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 63 a kasar Jamus.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya gwangwaje golan Super Eagles, Stanley Nwabali kyautar miliyan 20 tare da bai wa sauran tawagar naira miliyan 30.
Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ta fitar da jadawalin ne a yau Alhamis 15 ga watan Faburairu wanda ya kunshi kasashen Afirka da sauran kasashen duniya.
Mai horar da tawagar ƴan wasan Najeriya, Jose Peseiro, ya bayyana wasa yan wasan ƙasar Ivory Coast sun shammaci Super Eagles a wasan karshen da aka fafata.
Wasar Kwallo
Samu kari