Shafin Tuwita
Tsohon sanata daga jihar Kaduna, Shehu Sani ya gargadi mutane da mahukunta a kasar da su guji kawo sabuwar gasar jima'i da kasar Sweden ta kawo cikin Najeriya.
Wata budurwa ta bai wa mutane da dama mamaki yayin da ta kwashi kaya a babban kanti har na N1m bayan an ce mata kyauta ne kayan idan bai wuce dakika 60 ba.
Wata mata mai suna Rina ta fashe da kuka bayan ganin yadda yarta ta kasance, ta ce ko wane wata ta na turo kudade don a kula da ita, ta yi mamakin ganinshi haka
Wani faifan bidiyo ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da aka gano wani dalibin makaranta ya mari kan malaminsu yayin da yake musu bayani da abokansa.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, tare da wasu masu amfani da sahar Tuwita, sun nuna alhininsu bisa rasuwar gogaggen dan jaridar NTA, Dele Oni.
Wani dan Najeriya ya wallafa wani faifan bidiyo da ya yadu a kafar sada zumunta, inda aka gano Kungiyar Zawarawa suna bikin karbar sabbin mambobi a kungiyar.
Wata yar kasuwa kuma kuku a Najeriya, Hilda Baci mai shekaru 27 a yanzu haka tana kokarin kafa tarihi a duniya bayan ta dauki mafi tsawon lokaci tana girki.
Mata ta kai karan mijinta wurin alkali don ya raba aurensu, a karshe ta samu juna biyu har na wata biyu da mijin nata bayan haduwar da suke duk karshen mako.
Wani dan Najeriya ya wallafa hirarsa da sukayi da budurwarsa a kafar sada zumunta inda take cewa bata sonshi saboda baya shan taba ko barasa, don haka a rabu.
Shafin Tuwita
Samu kari