Siyasar Najeriya
Jam’iyyar PDP ta shigar da kara a kan dambawar siyasar Zamfara a kotun tarayya na Abuja. Lauyan PDP, O.J. Onoja ya roki Alkali ya sauke wadanda suka koma APC.
Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress APC na gudanar da taron gangamin shugabanninta na jihohi a fadin tarayya a yau Asabar, 16 ga watan Oktoba, 2021.
Jam'iyyar APC ta ƙasa, ta sanar da ɗaukar matakin dakatar da babban gangamin taron ta na jihar Oyo, bisa wasu bayanai da ta samu ana shirya maguɗi a taron.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya caccaki gungun yan majalisar dokokin tarayya da suka kai kararsa hedkwatar jam'iyyar APC kan yadda yake kama karya.
Tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Delta, tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya da sauran dumbin magoya bayansu sun fice daga jam'iyyar APC, zasu koma PDP.
Jam'iyyar PDP ta tsayar da dan takarar shugabancinta gabanin babban taronta da zai guduna anan gaba kadan cikin wannan watan na Oktoba. An bayyana sunan wanda y
Wani dan majalisar wakilai ya zargi jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki da kulla makirci don yin magudi ga sauran jam'iyyun adawa a babban zaben 2023.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ken Nnamani, ya yaba da gudunmawar da babban jagoran Jam’iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya bayar ga ci gaban dimokradiyya.
Mai Mala Buni, shugaban kwamitin riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a ranar Laraba, 13 ga Oktoba, ya gana da gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari