Siyasar Najeriya
Maina Waziri ya ce za'a samu matsala da shi game da zancen tura wakilai su ba Gwamna Wike hakuri, ya ce ba jam'iyya ta fi ƙarfin kowa ya kamata gwamnan ya yi tu
Akalla mambobin jam'iyyar PDP 10 ne suka jikkata a garin Ologba da ke karamar hukumar Dekina ta jihar Kogi bayan wasu yan dabar siyasa sun farmaki taronsu.
Za a ji Hon. Hammantukur Yettusuri shi ne ke wakiltar yankin Atiku Abubakar kuma shugaban masu rinjaye a majalisa dokoki, dazu ya bada sanarwar cewa ya bi NNPP.
Shugaban jam’iyyar APC na shiyyar Ibadan a jihar Oyo, Alhaji Bashiru Ajibade, ya jagoranci daruruwan ‘ya’yan jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP, Leadership ta ruw
A kalla mutane 10 ne suka jikkata bayan wasu da ake zargin yan daba ne suka kai hari wurin taron matasan jam'iyyar PDP a Ologba a karamar hukumar Dekina, Jihar
Jam’iyyar APC ta gamu da matsala, an maka IGP a kotu kan takardun Bola Tinubu. Incorporated Trustees of Center for Reform and Public Advocacy ta kai karar.
Yan a mutun Peter Obi sun nemi a gaggauta kawo karshen duk wasu tattaunawa da ke gudana na yunkurin kulla kawance tsakanin jam’iyyun Labour Party (LP) da NNPP.
Duk da ikirarin wasu jiga-jigan jam'iyyar NNPP, mai neman kujerar Sanata a LP, Victor Umeh. ya ce tun 15 ga watan Yuni aka kawi karshen tattaunawar kawancen.
Biloniyan dan kasuwan Najeriya, Femi Otedola, ya yi wa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) bisa burinsa na zama shugaban kasa
Siyasar Najeriya
Samu kari