Siyasar Najeriya
iga-jigan jma'iyyar PDP na Kudu maso Yamma su yi taro a ranar Talata, inda suka yanke shawarar cewa daga yankin kudu ya kamata jam'iyyar ta fitar dan takarar sh
A matsayin shirye-shiryen gagarumin zaben 2023 da ke karatowa, sakataren watsa labaran jam’iyyar New Nigerian People’s Party (NNPP), Ambasada Agbo Majo ya ce ya
Saraki wanda ya samu wakilcin shugaban kwamitin yakin neman zabensa na shugaban kasa a 2023, Farfesa Tyorwuese Hagher, ya ce APC ta kasa cika alkawuran da ta da
Wani babban jigo a APC kuma tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Kwara, ya tabbatar da sauya sheka daga jam'iyyar mai mulki zuwa ta tsagin jam'iyyar hamayya PDP.
A ranar Juma'a, 25 ga watan Maris ne Mai shari'a Taiwo Taiwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja zai yanke hukunci kan karar Gwamna Ayade da PDP ta shigar.
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun karbe dukka hanyoyin da ke sada mutum ga harabar majalisar dokokin jihar Cross River bayan tsige yan majalisar 20.
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya ayyana aniyarsa ta son takarar kujerar Gwamna Abdullahi Ganduje gabannin babban zaben 2023 mai zuwa.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya bayyana cewa APC ta kammala duk wasu shirye shirye na gudanar da babban taronta na ƙasa a ranar Asabar 26 ga watan Maris.
Yakasai ya bayyana yadda ya sha fama wajen tallata jam'iyyar APC a kasar domin ganin ta kafa gwamnatin da za ta kawo sauyi ga miliyoyin 'yan Najeriya gabanin
Siyasar Najeriya
Samu kari