Siyasar Najeriya
Gwamna Godwin Emefiele na Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce yana jin dadin duk wani wasan kwaikwayon da ke zagaye da burinsa na takara a 2023, Daily Trust ta r
Mallam Garba Shehu ya bayyana cewa shugaban kasar ba zai binciki yadda yan takara suka samu kudaden da suka kashe wajen siyan fom ba saboda ba huruminsa bane.
A ranar Alhamis ne tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Bukola Saraki, ya yi alkawarin gina gidaje 500,000 a duk shekara idan aka zabe shi matsayin shugaba
Tsohon gwamnan na jihar Kwara ya ce ya tsaya takara ne saboda akwai bukatar a magance matsalolin da suka addabi kasar nan na tsawon shekaru a zamanin nan..
Iyorchia Ayu, shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya bayyana cewa suna aiki tukuru domin ganin sun yi nasarar lashe zaben shugaban kasa a babban zaben 2023 mai zuwa.
Gwamnan jihar Kuros Riba, Ben Ayade, ya karbi fom din takarar Sanata mai lamba 9498 a karkashin jam’iyyar APC mai mulki, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.
An fara rade-radin Sarki Rilwan Suleiman Adamu yana tare da Yemi Osinbajo. Mai martaba ya bayyana ainihin abin da ya faru da tsakaninsa da Mataimakin shugaban.
Ana takun saka tsakanin Gwamna Abubakar Atiku Bagudu da Sanata Adamu Aliero kan wanda zai daga tutatar APC a zaben sanata mai wakiltan Kebbi ta tsakiya a 2023.
Wannan sauyi na zuwa ne daidai lokacin da wasu jiga-jigan jam'iyyar suka fara mayar da cikakkun foma-foman takara ga ga jam'iyyar a makon nan kadai da ake.
Siyasar Najeriya
Samu kari