Siyasar Najeriya
A cigaba da kai ziyarar neman goyon baya, ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya shirya gana wa da Obasanjo kan burinsa a zaben 2023.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce babu wata matsala tsakaninsa da bangaren tsohon gwamnan Kano Sanata Ibrahim Shekarau da ake cewa zai koma jam'iyyar PDP.
Danbazau ya fadi haka ne a lokacin da yake gabatar da wata takarda mai taken, “2023 Politics: National Security and Nigeria’s Stability” mai tsokaci game da
Za a ji labari tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kasa da bangaren Nyesom Wike sun ce dole ne a tunbuke Iyorchia Ayu domin a lashe zabe mai zuwa a 2023
Mai magana da yawun tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau, Sule Yau ya ce duna tattara tayin da suka zo gaban su ne, bayan haka zasu ɗauki matakin sauya sheka.
Wasu majiyoyin da ke da masaniya kan lamarin sun shaida cewa tawagar gwamnatin tarayya ta gana da wakilan kungiyar ASUU a hedikwatar hukumar da jami'a NUC.
Ibrahim Babangida, tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soja, yace 'yan Najeriya su nemi taimakon Ubangiji kan alkiblar da zasu dosa a siyasar kasar nan.
Za a ji ‘Yan takara fiye da 100 da suka sha kasa a APC sun nemi a dawo masu da kudinsu. Wasu daga cikin wadanda suka yi takara sun dade su na jiran tsammani.
Tsohon makusancin shugaba Buhari kuma jigo a jam'iyya mai kayan marmari da ke tashe, Buba Galadima, ya ce baya tantama Kwankwaso ne zai gaji karagar mulki.
Siyasar Najeriya
Samu kari