Siyasar Najeriya
Kwanaki kaɗan bayan ɗan takarar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya gana da Obasanjo, Farfesa Imumolen na Accord Party ya ziyarci tsohon shugaban a Abeokuta.
Hukumar agajin fasaha ta DTAC, ma’aikatar harkokin waje ta nemi hazikan ’yan Najeriya da su cike foma-foman neman aiki a fannonin koyarwa da fannin likitanci.
Kamfanin Man Fetur na Najeriya na (NNPC) ya ba da bahasin dalilin da ya sa har yanzu bai tura ko kobo daga kudaden cinikin mai tun farkon 2022 zuwa yanzu ba.
Rikici ya sake ɗaukar sabon salo a babbar jam'iyyar hamayya PDP ana gab da fara kamfe, wani mutumin gwamna Wike na jihar Ribas ya tattara mutanensa zuwa APC.
Shugaban BoT ya amsa cewa babu adalci a tafiyar PDP gabanin 2023. Shugaban jam’iyya na kasa, shugaban majalisar BoT da ‘dan takaran 2023 duk 'Yan Arewa ne.
Bola Ahmed Tinubu da mutanensa sun yi taro da Gwamna Nyesom Wike a boye. Hantar PDP da Magoya Bayan Atiku Ta Kada Bayan Tinubun sun Zauna da Wike a Landan.
Festus Keyamo, yace Oluremi Tinubu, matar 'dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, ita ce zata jagoranci cocin Aso Rock idan mijinta ya zama shugaban kasa.
Ma'assasin jam'iyyar NNPP Boniface Aniebonam ya ce jam'iyyar bata yi zaben tumun dare ba da ta zabi Rabiu Kwankwaso a matsayin dan takarar shugaban kasanta.
Wani sabon batu ya fito daga bakin gwamnonin Najeriya, inda suka bayyana ra'ayin cewa ba lallai a yi zabuka a wasu jihohin Arewa maso Yammacin kasar nan ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari