Siyasar Najeriya
Godswill Akpabio yana shari’a da Udom Ekpoudom a game da takarar Sanata a Akwa Ibom. Bayan asarar tikitin Shugaban kasa, Sanatan Akpabio ya shiga tsilla-tsilla.
Kafin a tsayar da Kashim Shettima, an kafa wani kwamiti don ba wanda ke rike da tutar APC, Bola Tinubu shawara kan wanda zai tsayar a matsayin abokin takara.
Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa dan takararta na shugaban kasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, ya zabi Bishop Isaac Idahosa abokin takara..
Karamin ministan kwadago, Festus Keyamo, ya ja hankalin yan Najeriya da kada su yarda malaman addini su juya su a tsarin zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa.
Tsohon dan takarar gwamnan Plateau na APC, Victor Dimka, ya yi hasashen cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Bola Ahmed Tinubu ne zai lashe zaben 2023.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, a ranar Laraba, ya bawa kiristoci tabbacin cewa babu abin tsoro game da tikitin musulmi da musulmi na Sanata Ka
An zabi Godsday Elder Orubebe ya jagoranci yakin neman zaben Ovie Omo-Agege a Delta. Ima Niboro ya bada sanarwar nada Orubebe wanda bai dade da barin PDP ba.
Magnus Abe ya ce ‘Dan takaran Gwamnan Ribas bai cikin ‘ya ‘yan jam’iyya, kuma bai bada gudumuwar komai a tarihin APC ba, don haka ba zai mara masa baya ba.
APC ta tsaida ‘Dan takara a Sokoto daf da lokaci zai kure. A zaben 2023 mai zuwa, Jam’iyyar APC ta ba Mutumin da yake da Digiri 6 takarar Mataimakin Gwamna.
Siyasar Najeriya
Samu kari