Siyasar Najeriya
Gwamna Muhammed Badaru Abubakar na jihar Jigawa, ya bayyana cewa baki ɗaya deleget ɗin APC sun san shi sun kuma san wanda ya dace su zaɓa a zaben fidda gwani.
Jaroran jam'iyyar APC na ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2023 da ke tafe, Bola Tinubu, ya ziyarci jihar Kuros Riba don neman goyon baya.
Takaddama ya biyo bayan zaben fidda dan takaran APC wanda zai wakilci mazabar Bade/Jakusko a jihar Yola, yawancin masu neman kujerar sun ce ba a yi zabe ba.
Farouk Aliyu ya ce jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki na da yan takara biyar da za su iya lallasa dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar.
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, a rana Laraba da yamma ya ziyarci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a babban zaben 2023, Atiku Abubakar a gidansa da
Sakamakon zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da Atiku Abubakar ya yi nasara bai yiwa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo dadi ba.
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Rochas Okorocha, ya ce burinsa na siyasa ya fi kasuwa a Arewacin Najeriya fiye da kowa.
Bayan samun nasara a zaɓen fidda gwani da kuma saɓanin da y ashiga tsakaninsu, gwamna Seyi Makinde na jahar Oyo ya aje mataimakinsa na yanzun, ya ɗauki wani.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, a ranar Larabar da ta gabata ya ce jam’iyyar APC mai mulki da PDP ba za su ci zaben 2023 ba, saboda ja
Siyasar Najeriya
Samu kari