Siyasar Najeriya
Kungiyar Peoples Democratic Party Governors Forum tace Aminu Waziri Tambuwal ne shugabanta har gobe. Darekta Janar na kungiyar gwamnonin PDP ne ya yi jawabi.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya jaddada cewa ya zama tilas shugaban jam'iyyar PDP ya sauka daga kujerarsa duk da NEC ya kaɗa kuri'ar amincewa da shi yau.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce rikicin PDP na yan gida ɗaya ne kuma sun san yadda zasu magance shi a cikin gida cikin sauki.
Kakakin kamfen din Atiku Abubakar, Charles Aniagwu ya jadada cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo zai goyi bayan mai gidansa a zaben 2023. Da ya ke magan
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas, ya yi sabbin nade-nade 11 a ma’aikatan gwamnatin jihar ta Legas a yau Alhamis 8 ga watan Satumban wannan shekarar.
A Siyasar Kano, mun ji labari dazu nan cewa Jamiyyar NNPP reshen Jihar Kano ta Tabbar da Sanata Rufai Hanga a matsayin wanda zai tsaya mata takara a zaben 2023.
A yau Alhamis 8 ga watan Satumba muke samun labarin cewa, 'yan majalisar dokokin jihar Neja sun karbe kujerar shugaban masu rinjaye, mataimakinsa da mataimakiya
Wani rahoton Punch ya ce, majalisar zartaswar jam’iyyar PDP ta kasa ta amince Sanata Iyorchia Ayu ya ci gaba da shugabancin jam'iyyar kamar yadda aka nada shi.
Jam'iyyar African Action Congress, AAC, ta nesanta kanta daga dan gwagwarmayar kare hakkin bil adama, Omoyele Sowore a matsayin dan takarar shugaban kasarta
Siyasar Najeriya
Samu kari