Siyasar Najeriya
Hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri ta ce dan takarar shuganan kasa na Labour Party, LP, Peter Obi ya rasa kuri'un yarbawa saboda yi wa
Yayin da yake jawabi ga yan jarida bayan sauya shekar ɗaruruwan mutaɓe a Katsina, Yakubu Lado na jam'iyyar PDP yace dangwala wa jam'iyyarsa tamkar jihadi ne.
Fitaccen Malamin addinin Islaman nan, Sheikh Dakta Ahmad Mahmud Gumi, yace takarar musulmi da musulmi ba wani abun damuwa bane domin ba shi da alaƙa da addini.
Manjo Al-Mustapha (mai ritaya), wanda shi ne babban dogarin marigayi tsohon shugaban kasa, Sanni Abacha ya kai wata ziyara ce a jihar ta Ribas dake Kudanci.
Yayin da rage saura 'yan makonni a fara yakin neman zaɓen takarar shugaban kasa, jam'iyyar PDP ta yi rashin babban jigonta a jihar Gombe, arewa maso gabas.
A farkon makon nan jita-jita ta fara yawo, ana cewa wasu sun kai wa Peter Obi hari a Abuja. Dazu muke jin yana nan lafiya lau, babu wanda ya kawo masa hari.
Bola Tinubu ba zai fasa takarar 2023 ba, garau yake inji Kwamitin kamfe. An ji wasu na yada labari cewa Tinubu zai janye takarar neman zama shugaban Najeriya
Yayin da babbar jam'iyyar adawa ke faɗi tashin rarrashin gwamna Wike, wata babbar ɓaraka ta ɓalle a jihar Kebbi, jam'iyyar PDP ta yi rashin jiga-jiganta yau.
Malamin addini mazaunin Kaduna Sheikh Ahmad Gumi ya zargi dan takarar shugaban kasar jam'iyyar Labour Party, LP, Peter Obi da yin siyasar yanki. Ya ce irin wann
Siyasar Najeriya
Samu kari