Siyasar Najeriya
Isaac Auta Zankai, mataimakin kakakin majalisar dokokin Kaduna da mamba mai wakiltar Zaria, Suleiman Dabo, sun fita daga jam'iyyar APC sun koma Labour Party.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya kebe da d'an takarar gwamn jihar Abuya a inuwar APC, Ikechi Emenike, tare da matarsa jakadar Najeriya a Amurka yau.
Gwamna Badaru na jihar Jigawa ya caccaki tsohon mataimakin gwamann jihar, Ahmad Mahmoud wanda ya tattara ya koma PDP, yace ba shi da aiki sai zuwa yana karya.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bayyana matsayarta game da yadda take shirin yin zaben 2023. Ta ce bata taba tunanin dage zabe ba, don haka za a yi zabe.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Adamu ya kaddamar da yakin neman zaben APC a Benuwai, yana ganin sauya-shekar da Gwamna Samuel Ortom tamkar sace masu kuri'a ne.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP reshen jihar Gombe ta rasa wani babban jigonta inda ya koma jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) gabannin zabe.
Saura makonni a fita runfunan zabe, shugaban yan asalin arewa dake rayuwa a kudancin Najeriya, Alhaji Musa Saidu, ya roki Wike ya yi hakuri ya sasanta da Atiku.
Wani labari mai daukar hankali ya bayyana yadda wani dan majalisar wakilai ya umarci sojoji su lakadawa 'yan PDP duka tsiya a jihar Ondo. An bayyana ya faru.
Yakin neman zabe ya kankama a dukkanin sassan Najeriya. A jihar Oyo Accord Party ta smau tagomashin karin goyon baya daga mambobin APC, PDP da Labour Party.
Siyasar Najeriya
Samu kari