Siyasar Najeriya
Daga karshe dai babbar Kotun tarayya mai zama a Abuja ta kawo karshen karar da wani lauya ya shekar da Bola Tinubu kan zabo Musulmi a matsayin abokin takara.
A wani labari mai daukar hankali, Atiku zai je kamfen daya daga cikin jihohin PDP, amma gwamnan ya nuna ba zai halarci taron gangamin ba saboda wasu dalilai.
Wata kungiya mai suna National Rescue Movement, NRM, ta yi karar jam'iyyar Labour da dan takarar shugaban kasarta, Peter Obi kotu kan cewa shi dan Amurka ne.
Ganin zaben 2023 ya karaso, wasu Limaman cocin katolika da ke Kudu maso yammacin Najeriya sun yi zama na musamman a Ibadan domin kira ga mabiyansu a filin zabe.
’Yan takarkar kujerar Gwamnan Jihar Kano a karkashin jam’iyyu daban-daban sun rattaba hannu a kan yarjejeniyar zaman lafiya gabannin babban zaben kasa na 2023.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party ya sha alwashin inganta tsaro a kasar tare da habbaka harkar noma idan har ya lashe zabe a 2023.
Bashir Ahmad, mataimakin shugaban kasa Muhammadu Buhari na musamman kan sadarwa na zamani yace Obi, dan takarar jam'iyyar Labour ba zai iya cin zaben 2023 ba.
Gwamnan PDP, Wike ya bayyana dan takarar shugaban aksan da zai zaba a zaben 2023 mai zuwa. Ya fadi maganganu maso daukar hankali game da zaben mai zuwa bana.
A yau aka yi tarin kamfe na matan jam'iyyar APC a jihar Imo, a nan Remi Tinubu ta jero halayen Asiwaju Bola Tinubu na kwarai, ta roki ‘Yan Najeriya su zabe shi.
Siyasar Najeriya
Samu kari