Shugaban Sojojin Najeriya
Hedkwatar tsaron Najeriya ta yi karin haske kan sabanin da aka samu tsakanin 'yan banga da sojojin Nijar a iyakar Najeriya a jihar Katsina da ya kai ga harbi.
A labarin nan, za a ji cewa ana hasashen Janar Christopher Musa mai ritaya zai maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar bayan ya samu ganawa da Shugaba Bola Tinubu.
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor ya bayyana cewa wasu yan siyasa na amfani da matsalar tsaro wajen cimma muradunsu na mulki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin tsohon babbban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa (mai ritaya) ya fadar shugaban kasa, Abuja.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun yi artabu da wasu 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun kashe 'yan ta'adda masu yawa.
Hedkwatar tsaro ta fara gudanar da bincike kan sojojin da suka janye daga makarantar GGCSS Maga, kafin kawo harin 'yan bindiga. An fara gudanar da bincike.
Rundunar sojojin Najeriya ta karawa wasu jami'anta matsayi daga Birgediya Janar zuwa Manjo Janar, daga Kanal zuwa Nirgediya Janar har dakaru 105.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Nasir Idris ya bayyana jin dadin ceto daliban Maga 24 da sojoji suka mika masa, ya jaddada godiya ga Shugaba Tinubu.
Tsohon hafsan hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya bayyana cewa 'yan kasar waje ba za su iya ceto Najeriya ba kan matsalar rashin tsaro.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari