Sheikh Ahmed Gumi
Mamban kungiyar dattawan Arewa, Usman Yusuf, ya bayyana abinda malamin addinin Islama Ahmad Gumi, ya fada wa ‘yan bindiga da suka hadu da su a cikin dajika.
Domin magance matsalar rashin tsaro, Dele Momodu ya gana da Sheikh Gumi inda ya nemi shawari kan yadda za a kawo karshen matsalar tsaro a Arewancin Najeriya.
Sheikh Dr Ahmad Mahmud Gumi, ya bayyana ra'ayinsa kan wani labari dake cewa Wai Gomnatin Zamafara zata kashe miliyonin kudi domin Taron Maulidi na biyu acikin.
A ranar Asabar, gobara ta kama gidan fitaccen malamin addinin Musulunci nan mazaunin garin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi. Tsohon soja ne da ya kai kuma likita ne.
Fitaccen malamin addinin musulunci nan, Sheikh Ahmad Gumi ya siffanta gobarar da ta ci wani bangare na gidanshi a ikon Allah. Ya ce har yanzu ba a san musabbin.
Gobara ta tashi da gidan shahararren malamin addinin musulunci mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi a yau Asabar. Rahoton da Vanguard ta wallafa ya ce ana can ana
Wasu matasan Kiristoci karkashin jagoranci kungiyar Kiristocin Najeriya, YOWICAN, a ranar lahadi sun yi suka game da gayyatar faston cocin katolika, Kukah.
Daya daga cikin mambobin bangaren shahararren malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Gumi, yace babu amfanin kashe wani shugaban yan bindiga a Zamfara.
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi,ya bayyana cewa kasar nan tana fuskantar matsaloli masu yawa duk da dai tun can baya akwai matsala.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari