Sheikh Ahmed Gumi
Sheikh Gumi ya gano mafita ga lamarin 'yan bindiga, ya kuma dauki matakin gaggawa kanlamarin. A yanzu dai ya gina makaranta domin ilmantar da makiyaya a Kaduna.
Shararren malamin addinin musuluncin nan Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya nesanta kansa da wasu maganganu da ake jingina masa kan ayyana yan bindiga yan ta'adda.
Malamin addini Gumi ya sake caccakar 'yan awaren Igbo da Yarbawa, ya ce su suka cinna duk wata wutar rikici da ke addabar yankin kudancin Najeriya. Ya bayyana
Shahararren malamin addinin islama, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ya sake nanata matsayarsa na cewa gwamnati ta yi wa yan bindiga afuwa kuma ta ɗauki nauyinsu
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya ce Sheikh Gumi ya fi marigayan shugabannin Boko Haram, Shekau da Al-Barnawi ta'addanci a doron kasa.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a ranar Talata, 26 ga watan Oktoba, ta kalubalanci gwamnatin tarayya da ta yi gaggawan kama shahararren malamin nan, Gumi.
Sheikh Ahmad Gumi ya bukaci malaman kudancin kasar nan da su tashi tsaye wurin tattaunawa da masu tada kayar baya tare da assasa rashin tsaro a yankunansu.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Shiekh Ahmad Gumi, ya ce masu ikirarin yin jihadi daga kasashen waje na iya shigowa Nigeria idan aka ayyana 'yan bindiga a m
An gabatar da Jana'izar Hajiya Aminatu Bintu Muhammad Bello matar marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gummi. An yi jana'izar ne bayan Sallar La'asar a gidan Sheikh
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari