Sabon Farashin Man Fetur
Gwamnatin shugaba Buhari ta ce ba za ta iya cigaba da biyan makudan kudi na tallafin mai ba. Man fetur zai kara tsada a Gwamnatin Buhari saboda cire tallafin.
Shehu Sani ya ce a halin da mutane su ke ciki, rashin imani ne a ƙara kuɗin fetur. A watanni biyar da su ka wuce, gwamnati ta ƙara haraji, sannan an rufe gari.
Yarima Salman da Buhari sun kara tattaunawa a kan daidaita farashin man fetur a kasuwar duniya a matsayinsu na shugabannin kasashen da ke zaman mambobi a kungiy
Amma sai sanarwa ta fito daga NERC a cikin watan Maris wacce ta umarci DisCos su dakatar da kara farashin wutar lantarki saboda bullar annobar korona. Daga bisa
'Yan harkar mai sun fara tunanin tafiya yajin aiki. Kungiyoyin mai PENGASSAN da NUPENG sun fara barazanar tafiya yajin aiki ne saboda maganar tsarin IPPIS.
A makon jiya ne NNPC ya yi abin da aka yi shekaru 43 ba ayi ba a Gwamnatin Buhari. Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya yabawa aikin Shugaban NNPC, ya yi masa narko
Majalisa ta taba lissafin kasafin kudin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi. Sanata Solomon Olamilekan ya kawo wannan magana a zaman da aka yi a jiyan nan.
Mun ji cewa ai ya yi tsadar da bait aba yi ba a Duniya a cikin kusan kwanaki 100. Fetur ya kara daraja ne bayan kasashen OPEC sun rage kason da ake hakowa.
A cikin jawabin da ya fitar, kwamishinan yada labarai na jihar Ondo, Donald Ojogo, ya ce 'iya bin kwakwafi da sanin aiki na kwamishinan kudi, Wake Akinterinwa
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari