![Ana tsaka da dambarwar Yahaya Bello, Hukumar EFCC ta yi garambawul a mukamai](https://cdn.legit.ng/images/560x315/9d45349961fa07b3.jpeg?v=1)
Maryam Yahaya
![Ana tsaka da dambarwar Yahaya Bello, Hukumar EFCC ta yi garambawul a mukamai](https://cdn.legit.ng/images/560x315/9d45349961fa07b3.jpeg?v=1)
![Mutane sun mutu yayin da wani sabon rikici ya ɓarke a jihar arewa, an yi babbar asara](https://cdn.legit.ng/images/560x315/f9079f59f2e125a3.jpeg?v=1)
![Gwamna Bello ya tsige sarakuna 3 daga karagar mulki, ya yi muhimmin garambawul](https://cdn.legit.ng/images/360x203/0a9014305a4e2a1d.jpeg?v=1)
![Mace ta farko ta kafa tarihin zama matamakiyar kakakin Majalisar jihar Arewa, bayanai sun fito](https://cdn.legit.ng/images/360x203/85171dd3b6ada484.jpeg?v=1)
![Yan bindiga sun sace wasu muhimman takardun ƙarar zaben gwamnan Arewa da ke gaban kotu](https://cdn.legit.ng/images/360x203/9e4f665e2b19b988.jpeg?v=1)
![Wata sabuwa: Jami'an tsaro sun tarwatsa masu zanga-zanga a jihar arewa, bayanai sun fito](https://cdn.legit.ng/images/360x203/8ff3f4f63c8adc72.jpeg?v=1)
![Sanata Ya Tona Asirin Gwamnan APC Na Arewa Dake Ƙokarin Zarce Wa Zango Na Uku Ta Hanya 1](https://cdn.legit.ng/images/190x107/27717dcd21312dfa.jpeg?v=1)
Sanata Dino Melaye, ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben Kogi ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, ya ce Gwamna Yahaya Bello na kokarin ta zarce.
![“Dalilin Da Yasa Aka Daina Ganinmu Tare Da Maryam Yahaya”, Amal Ta Fasa Kwai](https://cdn.legit.ng/images/190x107/65f005bbea497b5b.jpeg?v=1)
Shahararriyar jarumar masana'antar shirya fina-finan Hausa, Amal Umar ta bayyana cewa har yanzu kawancensu na nan da Maryam Yahaya duk da ba a ganinsu tare.
![Bidiyo: Matashin Dake Kaunar Jaruma Maryam Yahaya, Yake Fatan su Mutu Rana Daya](https://cdn.legit.ng/images/190x107/42d37c0a92c7c83f.jpeg?v=1)
Bidiyon wani matashi wanda ke bayyana zunzurutun kaunarsa ga jarumar Kannywood, Maryam Yahaya, ya bai wa jama'a mamaki inda yace yana so su mutu rana daya.
![Sauki ya samu: Sabbin hotuna da bidiyon Maryam Yahaya a kasar Dubai](https://cdn.legit.ng/images/190x107/d9646362eb6f52c5.jpeg?v=1)
Shahararriyar jarumar Kannywood, Maryam Yahaya ta samu sauki sosai bayan ta yi fama jinya. A yanzu haka jarumar ta tafi shakatawa a kasar Dubai tare da kawarta.
![Sabbin hotunan jaruma Maryam Yahaya yayin da take kara murmurewa](https://cdn.legit.ng/images/190x107/0ec4dad68c9139d6.jpeg?v=1)
Sabbin hotunan shahararriyar jarumar masana'antar fim, Kannywood wacce ke fama da matsanaciyar rashin, Maryam Yahaya sun bayyana yayin da take kara murmurewa.
![Farashin kayan abinci sun fara yin kasa a wasu kasuwannin Jihohin Najeriya](https://cdn.legit.ng/images/190x107/4520c9852b0e0196.jpeg?v=1)
Rahotanni sun ce buhunan hatsi su na yin sauki a kasuwanni bayan shigowar kayan gona Katsina. Hakan na zuwa ne bayan an fara cire kayan amfanin noman damina.
![Dokar bayar da lasisin wa’azi: Kotu ta taka wa gwamnatin El-Rufai birki](https://cdn.legit.ng/images/190x107/0ef805888bc79c24.jpeg?v=1)
Wata babbar kotu da ke Kaduna ta zartar da hukuncin cewa yunkuri da gwamnatin jihar karkashin mallam Nasir El-Rufai ke yi na bayar da lasisi ga masu wa’azi a karkashin dokar daidaita lamuran addini a jihar.