Labaran Rasha
A labarin nan, za a ji cewa mahukuntan Rasha na daukar yan Najeriya aikin 'tsaro', sai dai ana tilasta masu shiga yarkin da ta ke yi da Ukraine, har hudu sun mutu.
Ana zargin wani dan jihar Kano a Najeriya mai suna Anas Adam ya rasu a yaki da sojojin Ukraine yayin da ya zama soja a kasar Rasha. Ya rasu ya bar iyalai.
Shugaban Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya zargi kasashen Faransa, Benin da Ivory Coast da kai wa kasarsa hari a wani filin jirgin sama da ke Niamey.
An yi zaman kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya game da Iran. Amurka da Iran sun caccaki juna kan cewa shugaban Amurka, Donald Trump zai kai hari Iran.
Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi Amurka kan barazanar kai hari Iran yayin da ake zanga-zanga. Trump ya yi barazanar kai hari Iran don taimakon masu zanga-zanga.
Dakarun kasar Rasha sun sanar da cewa sun kai hari kasar Ukraine da manyan makamai masu karfin nukiliya. An kai harin ne bayan zargin kai hari gidan Putin.
Gwamnatin Amurka ta sanar da kwance wani jirgin ruwa mai dauke da tankar mai dauke da tutar Rasha mai alaka da Venezuela. Kasar Rasha ta yi martani ga Amurka.
Shehu Sani ya ce karbar taimako wajen kawo farmaki da izinin Najeriya da Amurka ta yi ba tauye hakkin kasa ba ne. Ya ce za a iya neman agajin Rasha da China.
Shugaba Vladimir Putin na kasar Rasha ya ce a shirye ya ke ya gwabza yaki da kasashen Turai idan suka nemi hakan. Wakilan Trump sun je Rasha daga Amurka.
Labaran Rasha
Samu kari